YADDA ZAKA MAIDA ANDROID ZUWA IPHONE 12 PRO MAX.
Idan kazo yin download ne na application din to kayi scrolling zuwa kasa zaka gansu.
Idan kuma ba daga youtube channel namu ke ba to zaka iya karanta wannan rubutun da yake kasa
Dafarko dai abunda xakayi shine kayi downloading din application kamar haka
1.lock screen & nevigation
2.ios laucher 14
3. Assistive touch
4.control center
Kuma duka wannan application din ba sai kaje wani guri kana searching ba sunan kasan wannan posting din.
To bayan kagama downloading na application din kayi installing nashi sai kayi lauching ios laucher 14 naga sai kamaidashi parmenent laucher naka bayan kayi wannan.
Sai kashi ga zaka ga sauran apps din sai ka dinka tabasu suna budewa.
DANNA WANNAN KOREN RUBUTUN DOMIN KALLON VIDEON YADDA AKE YI.
Download control center here
👇👇👇👇👇
👇👇👇👇
👇👇👇
👇
Download lock screen & nevigation here
👇👇👇👇👇👇👇
👇👇👇👇
👇👇👇
👇
Download IOS LAUCHER 14 here
👇👇👇👇👇
👇👇👇👇
👇👇👇
👇
Download ASSISTIVE TOUCH here
👇👇👇👇👇
👇👇👇👇
👇👇👇
👇
MUNGODE DA ZIYARTAR FEGIN MU
Comments
Post a Comment