Yadda zakayi cartoon video a wayanka(android)

Barkanku da warhaka
Muna muku maraba da zuwa wannan page dinmu mai albarka

A yau zamuyi rubutune akan yadda zakayi cartoon da wayarka ta hannu wata android 
Abunda ake buda shine da farko dai zakayi Downloading wani application ne mai suna platogon story.

Wannan application din kuma basai kasha wahalan nemansa ba zaka iya downloading dinsa a kansan wannan rubutun, zakaga inda aka rubuta Download da babban baki kuma zaka ganshi kore to sai kadannan wannan blue n rubutun sai kayi Downloading din shi.
Bayan kayi Downloading din application din sai kabude shi ma'ana sai kayi lauching nashi, idan ya bude zaka ga yana Downloading file sai ka saurara har yagama wannan Download din bayan yagama zai kai ka cikin application din

Idan kashiga cikin application din zaka icon guda uku sai ka zabi na tsakiya mai alamar camera idan kazabe sa to zai kai inda zaka wasu videon da akayi daga nan fah kaima zaka fara aikin ka.

Idan kana labarima mai dadi zaka iya bidiyonshi 
Kana rubuta labarin shikuma cartoon din yana karantawa, kazauna ka tsara shi mai kyau abunka.









Domin Downloading din application din danna wannan blue rubutun
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
     ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡
       ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡
         ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡
          👇👇👇👇👇
            👇👇👇👇
               ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡
                 ðŸ‘‡ðŸ‘‡
                   ðŸ‘‡
            DOWNLOAD

Comments

Popular posts from this blog

YADDA ZAKA MAIDA ANDROID ZUWA IPHONE 12 PRO MAX.

INA MAMAKIN YADDA MUTUM ZAI 24H DA WAYA A HANNUN SHI KUMA BAI SAMU KUDI KO SISI BA

DATTI ASSALAFIY: ATIKU ABUBAKAR SHI YAFI DA CEWA DA YASHUGANCI NIGERIA BA TUNIBU BA.