ME KASANI DAN GANE DA WANNAN DABBAN MAI TSARKI KUMA SHI KADAI NE YAKE KASHE ALJANI











 Karkaci wato (wolf ) a turance dabbace amman ba kamar sauran dabbobin ba, karkaci ne dabbar da yake iya kashe aljani kuma ya iya ganin kokuma ince hanke abu tun yana nesa sosai, yanaI iya jiyo mutsin aljani tun yane nasa sosai kiman kamar kilometre goma (10 km).




Karkaci yana da karfi sosai kuma iya farauta dan duk abin farautar da yasa gaba to tabbas zai cin masa, dan yana da dabarun farauta kala kala, kuma karcaci dabbane mai tsarkin nasaba don basa auren  iyayensu, yan uwansu, kuma mace karkaci bata yadda wadda ba mijinta ba yakusan ce ta, baya ga haka kuma karkaci idan dan uwansu ya mutu suna zaman makoki da baigaza na tsawon wata uku ba.





Karkaci ne kadai dabbar da yake ciyar da iyayensa idan sun tsufa basa iya fita farauta, to shi dan nasu kokuma ince yayansu ne zasu je su farauto musu abin da za su ci, iyayen sunan arami babu inda zasu fita har su mutu yayan ne zasu dinga ci da su.








Tsarki ya tabbata ga allah madaukakin sarki wadda ya halidce mu sannan ya shiryamu.


Alhamdulillah. 

Comments

Popular posts from this blog

YADDA ZAKA MAIDA ANDROID ZUWA IPHONE 12 PRO MAX.

FREE DOWNLOAD FL STUDIO MOBILE