INNALILLAHI WA INNA'ILAISHIN RAJI'UN, AN FAKE DA MAGANIN SAURO(MOSQUITO) ANA KASHE MUTANE.
Ankirkiri wani magani dan kashe al'umma.
Kafin ince komai zafara ne dacewa idan kaga wannan post din to kayi sharing iya iya warka don ceto ran al'umma.
Wannan maganin da kake gani kamar table, to guba ce wadda aka yi ta dan hallaka mutane har lahira, a yanzu maganan da ake ya kashe wasu mutunanen mudus har lahira.
Wannan magani ana sai da shi ne a matsayin maganin tsauro wato (mosquito) a turance, wannan maganin da zarar kasiya kasa sakashi a wuta wato garwashi to zai fara hayaki kana shakan wannan hayakin to badai kai ba sai dai wani dan mutuwa zakayi mudus.
Daman turawannan ba kaunan mu suke ba suna ta jewa mutane sunyi yawa a duniya kuma inda suka fi ko ina yawa wai africa ne, saboda hakane ma yasa suka kirkiro wannan magani domin su kashe mutane su rage wayan jama'a ba tare da kowa yayi zarkin suba.
Saboda haka jama'a mu kula sosai wajen amfani da duk wani sabon abu idan ya fito ba tare da yin dogon bincike akai ba.
Kada ko kada ki manta tura wannan sakon zuwa ga yan uwa dan suma su amfana.
Comments
Post a Comment