Posts

Showing posts from January, 2023

AN YANKEWA WANI MALAMI HUKUNCIN KISA A ƘASAR SAUDIYYA.

Image
  Malamin yayi suka ne dan gane da masarautar Saudiya. Yayin da ita kuma masarautar ta yanke masa hukumcin kisa. Abin yasamo asaline tunda malamin yayi posting a twitter ya soki Sarkin Saudiyyan. A posting ɗin da yayi yace Sarkin Saudiya yana almubazaranci da Kudiii yana dauko yan kwallo zuwa Saudiyya, kuma daman ya taba posting maka mancin wannan kasar ta Saudiyya ta masa gargadi. A dokar kasar Saudiyya duk wadda yayi amfani da social media ya yi posting akan tsokaci ko kuma  makamancin sa. Toh hukuncin kisa ake yanke masa. ME YE ZAKU CE AKAN WANNAN HUKUNCIN DA SAUDIYYA TA YANKE. ALLAH YASA MU DACE..