AN YANKEWA WANI MALAMI HUKUNCIN KISA A ƘASAR SAUDIYYA.

 



Malamin yayi suka ne dan gane da masarautar Saudiya.


Yayin da ita kuma masarautar ta yanke masa hukumcin kisa. Abin yasamo asaline tunda malamin yayi posting a twitter ya soki Sarkin Saudiyyan.



A posting ɗin da yayi yace Sarkin Saudiya yana almubazaranci da Kudiii yana dauko yan kwallo zuwa Saudiyya, kuma daman ya taba posting maka mancin wannan kasar ta Saudiyya ta masa gargadi.



A dokar kasar Saudiyya duk wadda yayi amfani da social media ya yi posting akan tsokaci ko kuma  makamancin sa. Toh hukuncin kisa ake yanke masa.



ME YE ZAKU CE AKAN WANNAN HUKUNCIN DA SAUDIYYA TA YANKE. ALLAH YASA MU DACE..

Comments

Popular posts from this blog

YADDA ZAKA MAIDA ANDROID ZUWA IPHONE 12 PRO MAX.

ME KASANI DAN GANE DA WANNAN DABBAN MAI TSARKI KUMA SHI KADAI NE YAKE KASHE ALJANI

FREE DOWNLOAD FL STUDIO MOBILE