Posts

AN YANKEWA WANI MALAMI HUKUNCIN KISA A ƘASAR SAUDIYYA.

Image
  Malamin yayi suka ne dan gane da masarautar Saudiya. Yayin da ita kuma masarautar ta yanke masa hukumcin kisa. Abin yasamo asaline tunda malamin yayi posting a twitter ya soki Sarkin Saudiyyan. A posting ɗin da yayi yace Sarkin Saudiya yana almubazaranci da Kudiii yana dauko yan kwallo zuwa Saudiyya, kuma daman ya taba posting maka mancin wannan kasar ta Saudiyya ta masa gargadi. A dokar kasar Saudiyya duk wadda yayi amfani da social media ya yi posting akan tsokaci ko kuma  makamancin sa. Toh hukuncin kisa ake yanke masa. ME YE ZAKU CE AKAN WANNAN HUKUNCIN DA SAUDIYYA TA YANKE. ALLAH YASA MU DACE..

DATTI ASSALAFIY: ATIKU ABUBAKAR SHI YAFI DA CEWA DA YASHUGANCI NIGERIA BA TUNIBU BA.

Image
Atiku abubakar shi ya fi dacewa ya shuganci nigeria inji datti assafiyy. A cewar shaharerren marubucinan a social media wato datti assalafiy yace atiku abubakar shi yane yadace ya mulki nigeria ba tunibu ba. Kuma ya kara da cewa daga yau zan fara atiku abubakar kafen a social media kuma insha allahu za mukai ga samun nasara, yanzu haka ma inan ina shirya yadda zamu fara aikin walafe wallafe a kafafen sada zumun ta dan muyi atiku abubakar compaint a zaben 2023 mai zuwa. Ya kara da cewa zamu jikjika duk wani marubuci akan tinubu da zarar mun fara na mu akan atiku abubakar na jam'iyan PDP, kuma munan muna shiri akan yadda za fara rubutu a kafagen sada zumunta domin muyi rubutu cikin hikima wadda ba cin mutunci kuma babu zagi a jikinsa. Ina da damar yin rubutu kuma ina da yancin yin rubutu a social media kamar yadda kowa ke da yanci yi rubutu a social media toh zanyi amfani da wannan damar dan yi atiku campaign a zabe 2023 mai zuwa.

INA MAMAKIN YADDA MUTUM ZAI 24H DA WAYA A HANNUN SHI KUMA BAI SAMU KUDI KO SISI BA

Image
 Baka mamakin yadda mutane suke samun kudiii online kuma da wayansu. kana zaune kaganin mutane suna samun kudii online kuma ba sufi ka da komai ba  suna da waya kai ma kana da waya kuma kana iya saka data na 200 ko fiye da haka kuma kana karar da dashi a banza da Facebook,tiktok,whatsapp, da sauran social media. To gaskiya kaima yakamata kafara kokari kaga kaima kafara samun wani abu da wayanka kamar yadda suma suke samu tun da basu fika waya da data ba, sai dai kace sun fika shike shike a internet to wannan ba wani abu bane mai wahala ka dauki shi abu mai sauki don zamu bude wani free class a whatsapp wadda zamu dinka koyama yadda zaka  yi da yardar allah. Kaduba wannan photon dake kasa kaga irin kudin da muke cirewa online Joint our group Kada kayii saka dan karmuyi taci da rabonka. Ka wannan duk photuna transactions ne da muke cire kudiii wani mu cire dayawa wani mu cire kadan. Ga wani photon ma akasa Ga wani ma again duk wannan kudine online muke cire shi. Don samun shi ga group di

INNALILLAHI WA INNA'ILAISHIN RAJI'UN, AN FAKE DA MAGANIN SAURO(MOSQUITO) ANA KASHE MUTANE.

Image
 Ankirkiri wani magani dan kashe al'umma. Kafin ince komai zafara ne dacewa idan kaga wannan post din to kayi sharing iya iya warka don ceto ran al'umma. Wannan maganin da kake gani kamar table, to guba ce wadda aka yi ta dan hallaka mutane har lahira, a yanzu maganan da ake ya kashe wasu mutunanen mudus har lahira. Wannan magani ana sai da shi ne a matsayin maganin tsauro wato (mosquito) a turance, wannan maganin da zarar kasiya kasa sakashi a wuta wato garwashi to zai fara hayaki kana shakan wannan  hayakin to badai kai ba sai dai wani dan mutuwa zakayi mudus. Wannan kadan daga cikin photonan mutanen da maganin ya kashe, wannan maganin yana da hadari sosai fiye da yadda kake tsammani dan dafinsa ya wuce na saran majiji saboda ko majiji baya kashe mutum nan take kamar yadda maganin nan yake kashewa batare da kakkautawa ba. Daman turawannan ba kaunan mu suke ba suna ta jewa mutane sunyi yawa a duniya kuma inda suka fi ko ina yawa wai africa ne, saboda hakane ma yasa suka kirki

ME KASANI DAN GANE DA WANNAN DABBAN MAI TSARKI KUMA SHI KADAI NE YAKE KASHE ALJANI

Image
  Karkaci wato (wolf ) a turance dabbace amman ba kamar sauran dabbobin ba, karkaci ne dabbar da yake iya kashe aljani kuma ya iya ganin kokuma ince hanke abu tun yana nesa sosai, yanaI iya jiyo mutsin aljani tun yane nasa sosai kiman kamar kilometre goma (10 km). Karkaci yana da karfi sosai kuma iya farauta dan duk abin farautar da yasa gaba to tabbas zai cin masa, dan yana da dabarun farauta kala kala, kuma karcaci dabbane mai tsarkin nasaba don basa auren  iyayensu, yan uwansu, kuma mace karkaci bata yadda wadda ba mijinta ba yakusan ce ta, baya ga haka kuma karkaci idan dan uwansu ya mutu suna zaman makoki da baigaza na tsawon wata uku ba. Karkaci ne kadai dabbar da yake ciyar da iyayensa idan sun tsufa basa iya fita farauta, to shi dan nasu kokuma ince yayansu ne zasu je su farauto musu abin da za su ci, iyayen sunan arami babu inda zasu fita har su mutu yayan ne zasu dinga ci da su. Tsarki ya tabbata ga allah madaukakin sarki wadda ya halidce mu sannan ya shiryamu. Alhamdulilla

FREE DOWNLOAD FL STUDIO MOBILE

Image
Yadda zakayi downloading din fl studio mobile kyauta batareda ko sisinkaba FL STUDIO MOBILE: wani application mai mai matukar amfani a studio na yin waka kuma wannan application din yanayi duk abun da na computer yake yi. Wannan application mai suna FL STUDIO MOBILE sai kabiya kudi kimanin dubu da sama kafin kayi Downloading din shi a play store.  Amman a yau munyi bincike munkawomuku sassaukar hanyan da zakayi downloading dinshi batareda ko sisinka ba.  Wannan application din yana da abubuwa na ban mamaki dayawa acikinsa ga kadan daga abubuwan da yakeyi 1.wannan application din zaka iya yin kida ko wanne irine kama daga kan na hipop,  kidan hausa, busa sarewa, kidan gargajiya, kidan turawa, kidan ethopia, kidan irinna yan india kai koma wanne irin kida zaka iya, yi dashi.  2.wannan application din yana da wasu effect na banmamaki irin su leveler, compressor,param EQ, graphic EQ, auto pitch da dai sauransu.  3. Wannan application din zaka iya yin waka da amshi acikin sa bat

Yadda zakayi cartoon video a wayanka(android)

Barkanku da warhaka Muna muku maraba da zuwa wannan page dinmu mai albarka A yau zamuyi rubutune akan yadda zakayi cartoon da wayarka ta hannu wata android  Abunda ake buda shine da farko dai zakayi Downloading wani application ne mai suna platogon story. Wannan application din kuma basai kasha wahalan nemansa ba zaka iya downloading dinsa a kansan wannan rubutun, zakaga inda aka rubuta Download da babban baki kuma zaka ganshi kore to sai kadannan wannan blue n rubutun sai kayi Downloading din shi. Bayan kayi Downloading din application din sai kabude shi ma'ana sai kayi lauching nashi, idan ya bude zaka ga yana Downloading file sai ka saurara har yagama wannan Download din bayan yagama zai kai ka cikin application din Idan kashiga cikin application din zaka icon guda uku sai ka zabi na tsakiya mai alamar camera idan kazabe sa to zai kai inda zaka wasu videon da akayi daga nan fah kaima zaka fara aikin ka. Idan kana labarima mai dadi zaka iya bidiyonshi  Kana rubuta labarin shikuma